World News

Alhamdulillah kalli yadda rarara ya rabawa yan kannywood kudin barka da sallah da kuma kyauta mai tsoka

mawaki dauda kahutu rarara yayiwa jaruman masana, antar kannywood kyautar barka da sallah kimanin mutane (69) sittin da tara a kannywood .

mawaki dai kunsan mawaki ne mai yawan kyauta kuma a yanzu haka mawakin yana kan taimakawa mutane sosai a cikin industry na kannywood

allah ya saka masa da alkhairi da wannan kyauta da yayiwa al umma kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈