World News

Tofa rigima ta barke a kannywood abale yaci alwashin daure aminu j town boy akan wasu dalilai

Tirkashi dan wasan hausa a fannin daba wato daddy hikima wanda akafi sani da abale yaci alwashin daure mawakin hausa wato aminu j town boy .

abale ya fadi hakane bayanda sabani ya hadasu da aminu j town boy akan rashin lafiyar malam lawan gajere jarumin kannywood .

malam lawan yayi rashin lafiya sosai inda yake neman taimako yasa a sanar da jaruman kannywood din bayan an sanar da jarumi abale a nanne suka samu sabani da aminu j town boy .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈