World News

Wannan hukuncin yayi dai dai irinsa yakamata adunga yiwa barayin waya kalli kaga abunda

Yauwa irin wannan hukuncin ya kamata adunga yiwa yan ta’addan dasuke kwace wayar al umma su chaka musu makami su kashesu .

saboda abunda masu kwacen waya suke abun yayi muni sosai duba da yadda suke kwacen wayar ta hanyar kisan gilla sukarbi waya a hannun mutum .

allah ya shiryasu yasa su gane gaskiya susan abunda suke aikatawa ba mai kyau bane ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈