World News

Rana bata karya ya kuke ganin marin da ganduje yace zaiwa kwankwaso zai iya marin yanzu kalli wannan bidiyon

Tofah kunsan a baya ganduje yayi bayanin cewa idonsa idon kwankwaso saiya mareshi a villa amma a yanzu kuna tunanin hakan zai iya faruwa kuwa .

akwai alaqa mai karfi tsakanin kwankwaso da ganduje a baya amma ansamu sabanine wanda ya jawo rushewar wannan alaqar dake tsakanin su gaba daya .

hakan ansamu rabuwar kan matasa a jihar ta kano saboda wannan dalili allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈