World News

Duniya tazo karshe kalli bidiyon yadda wani matashi zai kashe liman yana tsaka da sallah innalillahi

subahanallah kai duniya ina zaki damu wani babban lamari daya faru da wani limami da yake gudanar da sallar idi wani matashi ya nemi rayuwarsa da wuka allah ya bashi kariya bai mutuba .

wannan abu mutane sun kasu kashi kashi wasu sunce mutumin bashi da lafiya yana da matsalar kwakwalwa wasu sunce saboda kungiyanci ne hakan ta faru allah ya tsaremu daga tabewa .

ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood mun gode .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈