World News

Bazan bawa kwankwaso minista ba har sai yabar jam iyar nnpp zuwa apc inji tinubu

Labari da dumi duminsa akan bawa senator rabi’u musa kwankwaso minister tinubu yayi magana akan cewa bazai bawa kwankwaso minister ba har sai yabar jam iyar adawa ta nnpp .

Labari ya samo asali ne da comr abba isa pantami shine ya wallafa cikakken batun saboda a yanzu haka tinubu ya fara fitar da sunan ministocin sa .

ya kuke gani kuna tunanin kwankwason zai bar jam iyar nnpp akan a bashi minister ko kuwa ? muna jiran amsa a comment section mun gode .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈