World News

Gaskiya rashin imanin yan film ya girma kunji abunda ya faru da rashin lafiyar mal lawan gajere

Cikakken bayani akan rashin lafiyar malam lawan gajere abun yayi tsamari inda ya nemi taimakon yan kannywood amma ba’a taimaka masaba .

ya nemi taimakon rarara ya bashin naira dubu uku ya nemi taimakon ali nuhu yace yaje ya dawo daya dawo yace a futar dashi daga office dinsa hadiza gabon ta taimaka masa da kudi .

naziru sarkin waka ma haka da naburaska amma lawan ahmad bai taimaka masaba labari ya samo asali daga aminu j town boy shine ya wallafa .

allah yasa mudace .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈