World News

Tofah abba gida gida ya kirawowa ganduje ruwa akan bidiyon dala innalillahi wa….

Lisssafi ya kwacewa ganduje masana duba bidiyo sun duba bidiyon dala na ganduje sun tabbatar ba editing bane yanzu haka hukumar cin hanci da rashawa suna nemansa ruwa a jallo

idan baku mantaba a shekarun baya dan jarida jafar jafar ya futar da fefen bidiyon karbar dala na tsohon gwamnan kano dr abdullahi umar ganduje

yanzu kuma balli ya tashi ana nemansa akan hakan allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈