World News

Hira da mawaki rarara : har injin buga kudi akace za’a bani nabar apc nace ban yarda ba cewar rarara

Tirkashi babban labari mawaki dauda kahutu rarara ya baiyanawa duniya cewa har injin buga kudi akace za’a bashi yabara baba buhari yace a’a

mawakin ya bayyana hakane a wata hira da gidan jaridar dcl hausa sukayi dashi suka wallafa bidiyon a shafunsu na youtube da facebook .

wannan labari yayi matukar daukar hankalin mutane ba kadanba harda dan jaridar da yayi hira da mawakin siyasar dauda kahutu rararara .

mun gode sosai da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈