World News

Alhamdulillah tinubu zai bude dukka bodar nigeria domin samun saukin rayuwa a nigeria

Alhamdulillah da dumi duminsa labari mai dadi ya samu yanzu yanzu asiwaju bola ahmed tinubu sunyi magana akan bude boda shugaban kwastam ne ya bayyana hakan

wannan labari zai yiwa dukka wani dan nigeria dadi ba kadanba amma abunda ba’a saniba shine iya mota za’a shigo da ita ko kuma harda abinci

labari ya samo asali daga comr abba isa pantami allah yasa alkhairine hakan ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈