World News

Innalillahi wa inna ilaihirraj un ankama aminu j town boy wakar zagin bazoum da zagin mutane a media

Innalillahi wa inna ilaihirraj un yanzu yanzu muke samun labarin cewa ankama mawaki aminu j town boy dan garin jos saboda wasu dalilai dake yawo akan wakar zagin bazoum da zagin mutane a media

wannan lamari ya fita ne inda wani abokinsa mai suna mr dan 4 ne ya wallafa akan shafinsa na tik tok yake ankama sane a garin abuja

allah ya saukaka masa wannan lamarin ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈