World News

Abun tausayi ashe ganduje bazai iya marin kwankwaso ba idan suka hadu kalli yadda

Ganduje bazai iya marina ba saboda yarana ne a siyasa dukkansu cewar jagoran nnpp eng dr rabi’u musa kwankwaso a wata hira da akayi dashi

tofa wannan batu na cewa ganduje zai mari kwankwaso batune wanda ya hassala yan kwankwasiyya na fadin duniya gaba ki daya

kamar yadda kuka sani kwankwasiyya nada matukar karfi sosai a cikin jihar ta kano hakan yasa baka isa kaci mutuncin kwankwaso a cikin jihar ta kano ba

allah yasa mudace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈