World News

Bidiyon yadda akayi dinner g fresh da sadiya haruna bayan wata daya da daura aure ya jawo cece kuce

shagalin bikin g fresh al ameen da matarsa sayyada sadiya haruna yadau hankalin jama’a da dama bayan andaura aure da wata daya ake gudanar da dinner

wannan abu ya zama sabon abu a kasar hausa musamman yadda aka saba da zarar anyi biki ayi dinner wasu kuma sai anyi dinner ayi biki .

su kuma sai bayan wata daya da daura aure sannan ake gudanar da dinner allah yasa mudace ameen summa ameen mungode da ziyartar wannan site

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈