World News

Mummunar rigima ta barke a apc har shugaban jam’iyar ya ajjiye mukaminsa kalli wannan bidiyon kaga…

Rigima ta barke a jam iyar apc hartakai ta kawo shugaban jam iyar abdullahi adamu maye ya ajjiye mukaminsa saboda rigimar data barke

wannan rigima ta barke ne a jam iyar bayan tinubu baya gari amma a yanzu haka ya kamo hanyar zuwa gida domin dai dai ta wannan rikicin jam iyar .

To mudai babu abunda zamuce sai dai allah ya dai dai ta tsakaninmu musulmai gaba daya ameen summa ameen mun gode sosai da sosai

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈