World News

Alhamdulillah ado gwanja zai kara aure karo na biyu da amaryarsa kyakykyawa kalli wannan bidiyon kagani

Alhamdulillah mawaki ado isah gwanja zai kara aure karo na biyu bayan rabuwarsa da tsohuwar matarsa a baya allah ya sanya alkhairi

wannan labari zai matukar nishadantar da duk masoyan mawakin ado isah gwanja saboda duk wani wanda yake sonka a rayuwa zai farin cikinka .

allah ya tabbatar da alkhairi ya basu zaman lafiya ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈