World News

Allah sarki kalli bidiyon yadda wani bakar fata ya saka sarkin saudiya kuka saboda iya karatun qur’ani

Yadda wani bakar fata ya saka sarkin saudiya kuka saboda kira’ar yaron mai dadi wannan yaro ya ciri tuta a gurin manyan al umma na kasar saudiya

Alhamdulillah wannan yaro babu abunda zamuce sai dai allah ya kara mai ilimi mai amfani da juriya akan harkar addininmu musulunci

ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausa world news .com domin samun labaran duniya da kuma na kannywood

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈