World News

Kalli bidiyon yadda ake gudanar da bikin mawaki ado gwanja tare da amaryarsa

Alhamdilillah masha allah anfara gudanar da shagalin bikin mawaki ado gwanja tare da amaryarsa wacce za’a daura musu aure a wannan satin

kamar yadda kuka sani tun bayan rabuwar mawakin ado gwanja da matarsa bai sake wani aure sai yanzu allah ya cireshi daga sahun gauraye .

muna fatan allah ya basu zaman lafiya ameen summa ameen ya kawo musu zuri’a ta gari mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈