World News

Bidiyon shugaban kungiyar izala bala lau yana buga ball ya jawo cece kuce a social media

Tofah bidiyon shugaban kungiyar izala wanda akafi sani da bala lau yana buga kwallon kafa ya jawo cece kuce a cikin al umma da kuma social media

kamar yadda kuka sani wani abun dake faruwa ba wani abu bane sai mutane suyita magana akansa saboda nuna adawa kokuma kungiyanci

amma a tunanina ba wani abu bane don bala lau ya buga kwallo mutane sunfara maganganu akan hakan allah yasa mudace ameen summa ameen

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈