World News

Innalillahi mawaki davido ya saki bidiyon waka wadda ake wasa da sallah da izgili akan musulmai kalli bidiyon nan kagani

Innalillahi wa inna ilaihirraj’un mawaki davido ya saki waka wacce ake izgilanci zuwa ga addinin musulunci da sallah da kuma musulmai

wannan bidiyon wakar ya sakashi ne a shafinsa na twitter wanda hakan ya jawo cece kuce har hadimin buhari bashir yayi martani akan hakan

legit ng hausa ne suka wallafa cikakken rahoton allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site mai albarka

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈