World News

Gaskiya yakamata hukuma tayi gaggawar kama wadannan mutanen kalli bidiyon yadda ….

Gaskiya ya kamata hukuma ta hanzarta kama wannan mutumin da yake irin wannan munanan bidiyon a kasar hausa abun yayi muni sosai

wasu abunda yake kawo mana matsala bayan jihar kano bako ina ne ake da hukumar tace fina finai ba hakan ne ya jawo wasu wanda ba yan kano ba suke bidiyon da suka ga dama

amma yakamata a ko ina adunga lura da irin wadannan mutanen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈