World News

Yanzu yanzu ankama bazoum bayan ya ajjiye mulkin kasar nijar kalli wannan bidiyon kaga…

Yanzu yanzu shugaban kasar nijar ya ajjiye mukaminsa sabida matsi da yaji a hannun sojojin kasar da kuma wasu dalilai da suka tabbatar da hakan .

muhammad bazoum ya ajjiye mulkin kasar nijar sabida yunkurin juyin mulki da akaso ayi masa shine ya ajjiye mukaminsa na shugaban cin kasar ta nijar.

a yanzu haka kasar ta nijar tana cikin tsaka mai wuya dalilin rasa shugabancin kasar da muhammad bazoum yayi saboda shugaban kasa ne mai adalci.

allah ya kawo musu sauki a wannan kasar ta nijar saboda akwai matsala ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈