World News

Innalillahi juyin mulki a nijar ya jawo tashin hankali kalli yadda bazoum da sauran mutane suke…

Innalillahi wa inna ilaihiraj un juyin mulki a nijar ya jawo tashin hankali da masifa dake biyo baya a kasar ta nijar musamman yankin Niamey.

wannan juyin mulki talakawan nijar suna cikin masifa saboda hankalinsu ya tashi a shekarun baya suna shan wahala akan mulkin da ake musu yanzu kuma sun samu sauki amma kuma anyi juyin mulki.

dan allah yan uwa musulmai yakamata mu taya kasar nijar da addu’a saboda suna cikin wani hali na tashin hankali allah ya kawo sauki ameen summa ameen mun gode .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈