World News

sojojin juyin mulki a nijar sun shiga majalissa domin fara gudanar da aiki kalli wannan bidiyon..

Allah sarki rayuwa sojoji sun shiga majalissa har sun fara aiki a cikin kasar nijar sojojin juyin mulki har sun fara raba mukamai a tsakaninsu.

a yanzu haka muke samun labarin cewa sojojin juyin mulki sun shiga majallissa domin fara gudanar da aiki ga kasar nijar sojojin sun bayyana cewa ba zama sukazo yiba aiki xasuyi a kasar.

ya allah wannan juyin mulki da akayiwa nijar koba alkhairi bane allah ya mayar dashi alkhairi a gurin yan kasar ta nijar ameen summa ameen .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈