World News

Kasar rasha zata yaki nigeria da kungiyar ecowas idan suka cigaba da matsawa akan maganar….

Russia zata yaki kungiyar ecowas da kuma sojojin nigeria idan suka shiga rigimar nijar da sojojin nijar wannnan labari yayi matukar tayar da hankalin jama, a.

a yanzu haka rigimar cikin kasar nijar ta lafa amma akwai kasashe da dama da suke kokarin tayar da rigimar saboda wasu manufofinsu.

kasar nijar tana bukatar addu’ar yan uwa musulmai saboda halin da suke ciki allah ya kawo sauki ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈