World News

sabuwar wakar dauda kahutu rarara aci gaba da hakuri za’aji dadi yan nigeria

Mawaki dauda kahutu rarara ya saki zazzafar waka wacce yake kira ga yan nigeria akan ayi hakuri da wahalar da ake sha a yanzu idan allah ya nufa za, aji dadi nan gaba .

kamar yadda kuka sani mawakin rarara shine kan gaba wajen tallata tinubu a lokacin da yake neman takarar shugaban kasa yanzu kuma shine kan gaba wajen bada hakuri akan halin da ake ciki.

allah ya kawo mana sauki a wannan kasar tamu ta nigeria albarkacin fiyayyen halitta ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈