World News

Inaso kwankwaso yayi hakuri ya dawo mushirya domin cigaban kano inji ganduje kalli bidiyon kagani..

Inaso kwankwaso ya dawo muyi sulhu kamar yadda muke da saboda addini bayan rigima kuma babu kyau a tsarin addini cewar tsohon gwamnan kano dr abdullahi umar ganduje.

a wata hira da akayi da ganduje bayan bashi mukamin shugaban jam iya ya bayyana hakan kuma yayi bayani mai kyau wanda mutane suka gamsu da bayanin.

idan kwankwaso da ganduje suke shirya za’a samu cigaba a cikin kano sosai da sosai allah ya kawo mana cigaba ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labarai.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈