World News

Innalillahi wani saurayi ya kunnawa gidansu budurwarsa wuta saboda yaudara kalli bidiyon kaga abunda..

Tirkashi wani saurayi ya kunnawa gidansu budurwarsa wuta saboda wata babbar yaudara da budurwar tashi tay masa wannan labari yayi matukar tada hankalin jama’a.

mata suna da yaudara sosai wannan bawan allah kuma bashi da hakuri kuma yaji zafin wannan yaudara da budurwar tasa tayi masa hakan ne yasa ya kunnawa gidan iyayenta wuta.

wannan labari yana cike da darasi zuwa ga yan mata masu yaudarar samari allah yasa mudace ameen summa ameen kuci gaba da kasancewa da hausa world news .com domin samun labaran duniya.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈