World News

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara baba tinubu yace muyi hakuri mu jure tsadar rayuwa…

Mawaki dauda kahutu rarara ya saki sabuwar wakarsa mai taken baba tinubu yace miyi hakuri kuma mu jure a yanzu haka ya maida hankali ne kan gyaran kasar ta nigeria.

wannan waka ta jawo mawakin zagi a wasu gurin mutane da dama wasu kuma mutanen suna yabon mawakin akan wannan waka saboda kalamansa.

rarara yace tinubu yace ayi hakuri da cire tallafin man fetur da kuma tsadar rayuwa da kuma wahala da ake sha a kasar ta nigeria allah ya kawo mana sauki ameen summa ameen mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈