World News

Subhanallah sojojin faransa sun kaiwa sojojin nijar hari har sun kashe sojojin da yawa kalli bidiyon nan

Innalillahi wa inna ilaihirraj un sojojin kasar faransa sun kaiwa sojojin nijar mummunan hari inda suka kashe sojojin da dama a cikin kasar nijar din.

a yanzu haka dai kasar faransa ta nuna rashin goyon bayanta akan wannan juyin mulki da sojojin nijar sukaiwa shugaban kasar nijar muhammad bazoum.

gaskiya ya kamata a dage da yiwa kasar nijar addu’a saboda suna cikin wani hali mai muni labari daga comr abba isah pantami allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈