World News

Tofah dr abdallah gadon kaya ya fusata akan tura sojoji kasar nijar yaki kalli bidiyon nan kaji….

Tofah malam dr abdallah gadon kaya yayi zazzafan martani akan tura sojoji kasar nijar yaki inda yace wannan ba dai dai bane kuma nigeria da nijar uwa daya uba daya ne bamu yarda ba.

kuma malamin yace ba akan kasar nijar kadai a kafara juyin mulki ba kuma sai aje a kashe mutane da yawa saboda anyiwa mutum daya juyin mulki.

malamin ya kara da cewa sojojin ecowas da niheria suka fara taimakawa wajen yakar yan bindiga kafin aje a yaki kasar nijar wannan shine zancen gaskiya ko kaso ko kuma karkaso.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈