World News

Masha allah kalli bidiyon yadda sulhu y kasance tsakanin sojojin juyin mulki da malaman nigeria a kasar nijar

masha allah kalli bidiyon yadda malaman nigeria suka shiga kasar nijar domin gudanar da sulhu tsakanin sojojin juyin mulki da kuma na farar hula.

zuwan malaman akwai alamun nasara a ciki saboda dukkanin malaman suna ta godiya ga allah kamar yadda suka fara wallafa rubutu a shafinsu sannan kuma manyan tashohi dake yada labarai a nijar suna ta godiya ga zuwan malaman.

allah yasa muadace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannna site domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa mun gode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈