World News

Innalillahi kalli yadda yunwa ta kashe wata budurwa har lahira a birnin kebbi subahanallah

Innalillahi wa inna ilaihirraj un yunwa tayi sanadiyar rasuwar wata budurwa yar arewacin nigeria a cikin jihar burnin kebbi bayan tsananin rayuwa da aka shiga.

mahaifin wannan budurwa ya bayyana cewa ta rasune sanadiyar yunwa dasuke fama da ita shine ta yanke shawarar farayin azumi kullum shine olsa ta kamata daga nan kuma allah ya karbi abarsa.

gaskiya yakamata shugabannin nigeria suka kokari wajen shawo kan matsalar da ake fama da ita a cikin kasar ta nigeria allah yasa mudace ameen summa ameen mungode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈