World News

Zamu dawo da mulki ga dimokradiya idan muka gama gyara cewar shugaban sojojin juyin mulki tchani abdourrahamane

Labari da dumi duminsa shugaban sojojin juyin mulki wanda akafi sani da tchani abdurrahaman yace zasu mayarda mulki ga dimokradiya idan suka gama gyara a kasar nijar.

wannan labari yayiwa mutane da dama dadi a cikin kasar ta nijar musamman masoyan tsohon shugaban kasar nijar muhammad bazoum.

allah yasa wannan gyara ya zama alkhairi ga al ummar kasar nijar da kuma dukkanin yan uwa musulmai ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya.

thanks for watchings.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈