World News

Kalli bidiyon yadda ganawar kwankwaso da atiku abubakar ta kasance a abuja

Dan takarar shugaban kasar nigeria a jam’iyar pdp atiku abubakar ya kaiwa dan takarar shugaban kasa a jam’iyar nnpp eng dr rabi’u musa kwankwaso ziyara a gidansa dake abuja.

wannan ziyara da atiku abubakar ya kaiwa kwankwaso taja hankalin mutane da dama inda mutane suka fara tunanin za’ayi maja tsakanin kwankwaso da atiku abubakar.

ya kuke gani idan akayi maja tsakanin kwankwaso da atiku hakan zai iya farantawa mutane rai? muna jiran sakonku a comment section mungode.

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈