World News

masana sun bunciko abunda ba kowane ya saniba akan rakumi kalli bidiyon nan kaga abun…

Kamar yadda kuka sani rakumi yana daya daga cikin dabbobi wanda suke da magani a jikinsu sosai kamar fitsarinsa da kuma kashinsa duk ana amfani dasu wajen hada magani.

mutane suna anfanuwa dasu sosai a wajen nemawa marasa lafiya lafiya da kuma bincike wajen tabbatar da magungunan dake jikinsa da fitsarinsa.

allah ya bamu lafiya ingattaciya ya bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈