World News

Tun lokacin da sojojin juyin mulki suka kamani lalataccen abinci suke bani cewar bazoum kalli bidiyon nan …

Innalillahi wa’inna ilaihirraj un shugaban kasar nijar tsoho muhammad bazoum yayi bayani akan cewa tunda aka kamashi ba’a bashi abinci mai kyau.

bazoum yayi bayani ne lokacin da dakarun ecowas sukaje kasar nijar domin gudanar da sulhu na biyu wanda ake tunanin sulhun zai zama alkhairi ga al ummar nijar da kuma kungiyar ECOWAS.

Wannan labari idan gaskiya ne sojojin juyin mulki basuyiwa tsohon shugaban kasar nijar adalci ba allah yasa mudace ameen summa ameen mungode .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈