World News

Wannan bidiyon na iyaye ne domin ganin yadda yan mata masu talla suke sheke aya a gurin talla

Tofah ina iyaye masu dorawa yayansu talla kusan inda yayanku suke zuwa kuma kusan halinda yayanku suke ciki idan sun fita talla kuma ku hada da addu’a.

wannan abu dakuke gani yana daya daga cikin illolin tallan mace kuma wannan abu yana faruwa da masu talla wani lokacinma abunda yake faruwa yafi haka tsakanin yan talla da costomer.

allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka domin samun labaran duniya da kuma na siyasa.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈