World News

Gaskiya yakamata hukuma su dauki mataki akan wannan bidiyon wannan ba comedy bane iskancine

Tofah a gaskiya abunda abdul babulaye yakeyi a cikin bidiyonsa a matsayin comedy yayi yawa sabida yanayin abubuwa wanda bai kamataba.

kamar yadda kuka sani sunan wannan mai comedy babulaye kuma a gaskiya wannan abuda yakeyi yaci tura saboda dukkanin bidiyoyinsa haka yakeyi kokuma yayi batsa a maganarsa.

yakamata hukuma ta dauki mataki akansa allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labarai.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈