World News

Ina kira ga magoya bayan apc a kano dasu dauki kaddara tunda ankwace mana mulki cewar ganduje

Labari da dumi duminsa tsohon gwamnan jihar kano dr abdullahi umar ganduje yayi kira ga masoyansa dasu hakura da maganar mulkin jihar kano su dauki kaddara tunda haka allah ya tsara.

wannan labari yana fitowa ne kai tsaye daga shafin express radio a wata hira da akayi da tsohon gwamnan jihar kano ya bayyana wannan magana.

wannan magana tayi asalin saka yan gandujiya a cikin wani yanayi musamman wanda suke tunanin kotu zata kwaci milki ta basu.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈