World News

Kai jama’a indai mutum ya kalli wannan bidiyon zai dauki darasi babba akan wannan mutumin

Kai jama’a indai mutum yana da imani ya kalli wannan bawan allah zai tausaya masa saboda halin da yake ciki na wannan cuta da yake tare da ita.

kamar yadda kuka sani allah Shine yake jarabtar bawansa ya kuma gwadashi akan duk abubuwa na rayuwa musulmi ko kuma kafiri saboda gwada imanin dan adam da kuma tawakkalinsa .

allah yasa mudace ameen summa ameen allah yasa mugama da duniya lafiya mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈