World News

Innalillahi wa’innailahirraj un mal kabir ya rasu yana cikin jan sallar juma’a a masallaci

Innalillahi wa’inna ilaihirraj un allah yayiwa babban malamin addinin musulunci rasuwa yana tsaka da sallar juma’a wanda akafi sani da goni malam kabir.

wannan malami yana daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci kuma yana koyarwa da jan sallah a wani masallaci allah ya karbi rayuwarsa.

muna fatan allah yaji kansa yayi masa rahama ameen summa ameen idan tamu tazo allah yasa mudace mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya mungode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈