World News

Innalillahi wa inna ilaihirraj un Allah yayiwa mahaifiyar fadar bege rasuwa kalli wannan kaga….

innalillahi wa inna ilaihirraj un allah yayiwa mahaifiyar mawakin manzon allah s.a.w fadar bege rasuwa muna fatan allah ya jikanta yayi mata rahama.

kamar yadda kuka sani shekara tara a baya allah yayiwa dan nata maisuna fadar bege rasuwa wanda bayan rasuwarsa gidajen tv sunyi hira da mahaifiyarsa sosai akan rasuwarsa.

toh yanzu itama allah yayi mata rasuwa allah yaji kanta yayi mata rahama ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈