World News

Yauwa tun farko da irin wannan hukuncin sojoji sukewa yan bindiga da ansamu sauki kalli yadda ake…

Wallahi babu wani hukunci da yakamata ake yiwa yan ta’adda da barayin shanu kamar wannan saboda suma basu da mutunci da imani ko kadan.

kamar yadda mutane da yawa suka sani idan yan kidnapping suka kama mutum kokuma yan bindiga basa tausayawa al umma musamman ma ace mutanen ba’a kawo kudin fansa ba .

ya kamata idan sojoji suka kama yan bindiga suke yi musu hukunci dai dai da abunda suke yiwa mutane Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈