World News

Innalillahi saurayi ya saki bidiyon budurwa tsirara bayan yaji labarin wani zai aureta kalli yadda abun…

Tofah ana wata ga wata wani saurayi ya saki bidiyon budurwa tsirara bayan sun rabu yaji labarin zatayi aure ya turawa saurayin da zata aura.

wannan matashi dan jihar edo benin city ya aikata wannan mummunan abu wanda hakan ya jawowa matashin kamu a gurin jami’an dss yananan a hannu ma’aikata ana masa tambayoyi akan wannan abu.

kaicho wannan abu bai dadiba ko kadan allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

thanks for watchnig.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈