World News

Innalillahi wa’inna ilaihirraj un Allah yayiwa mal abubakar gero rasuwa kalli yadda…

Innalillahi wa’inna ilaihirraj un Allah yayiwa babban malamin addinin musulunci rasuwa wanda akafi sani da malam abubakar gero muna fatan Allah yaji kansa.

Malam abubakar gero babban malami ne wanda yayiwa addini hidima sosai sannan kuma yana koyarwa da fadakarwa sosai da sosai muna fatan Allah yaji kansa yayi mai rahama.

Ameen summa ameen dan Allah yan uwa kutaya wannan malamin da addu’a sannan idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani ameen summa ameen

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈