World News

Gaskiya girma ya fadi kalli bidiyon yadda wani babban mutum yake rawar lalata da wata mata a bainar jama’a

Gaskiya girma ya fadi ace babban mutum kamar wannan yake aikata wannan lalata a idon duniya a bainar jama’a innalillahi wa’innailahirraj un.

gaskiya yakamata idan hukuma bata dauki mataki akan irin wannan abu da ake aikatawa suma mutane suna hani da irin wannan fasikanci da jama’a keyi saboda shi kadai na iya haifar da masifa.

yakamata mugyara halayenmu saboda rayuwa dana kasa damu Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈