World News

Ayi hattara kalli bidiyon wata budurwa wadda kafarta ta koma ta saniya

Tofah wannan abu yana da matukar ban mamaki yadda mutane ke yada wannan bidiyon na wata mata wacce kafarta ta koma ta saniya alhalin ba gaskiya bane .

kamar yadda kuka sani wannan bidiyon editing ne wanda masu hada comedy suke amfani dasu kuma wannan ma editing ne wanda salman sas editor yayi a wani bidiyonsa.

Ayi hattara yan uwa a kula sosai da irin wannan abu Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈