World News

Rayuwa kenan ganduje ya kawo karshen kwankwaso a siyasar kano kalli bidiyon yadda…

Tofah ana wata ga wata a kwanakin nan ne aka samu wani hoto wanda yake yawo a social media wanda kwankwaso ya durkusa a gaban ganduje.

amma kuma mutane da dama basu gamsu da wannan hotonba inda wasu mutanen suka fara cewa editing ne wasu kuma suna cewa ya faru a bayane amma gaskiyar magana shine ba gaskiya bane.

A kiyaye wannan hoton ba gaskiya bane Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode menene ra’ayinku akan wannan hoton da yake yawo ku bayyana mana a comment section.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈