World News

Ikon Allah gaskiya mai imani kawai zai iya kallon wannan bidiyon kalli yadda aka haifi wani yaro kansa yafi jikinsa girma

Allah sarki rayuwa dukkan wani dan adam yana da jarrabawa Kalli wani yaro da wata mata ta haifa kansa yafi gangar jikinsa girma sosai.

wannan mata data rike wannan yaro tana bukatar taimako saboda wannan jarrabawa ce Allah ya aiko mata da ita saboda gwada imaninta babu abunda yafi karfin Allah ko menene shi.

Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode Allah ya bamu ikon cinye jarrabawarmu gaba daya menene ra’ayinku akan wannan hoton .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈