World News

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara gawuna is coming tsula yana fushi

Muntarwatsa magudi wai tsula yana fushi yanzu yanzu mawaki dauda kahutu rarara ya saki wakar gawuna is coming wacce yasa mata suna wai tsula yana fushi.

kamar yadda kuka a ranar laraba 20/9/2023 kotu zata yanke hukunci tsakanin abba kabir yusuf da kuma nasir yusuf gawuna shine mawakin dauda kahutu rarara ya saki wannan wakar.

to menene ra’ayinku akan wannan wakar yakamata ku fadamana a comment section mungode sosai da sosai kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka.

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈